Gwamnatin dankwambo ta kashe fiye da Naira biliyan bakwai kan ilimi – Kwamishina
Kwamishinar Ilimi ta Jihar Gombe Hajiya Nana A’ishatu MB Ahmad, ta ce gwamnatin jihar a karkashin Gwamna Ibrahim Hassan dankwambo, ta fi ba ilimi fifi
Kananan Labarai
Kwamishinar Ilimi ta Jihar Gombe Hajiya Nana A’ishatu MB Ahmad, ta ce gwamnatin jihar a karkashin Gwamna Ibrahim Hassan dankwambo, ta fi ba ilimi fifi
Ruwan sama cike da iska mai karfin gaske ya rusa gidaje kusan 150 a Dutse fadar Jihar Jigawa inda ya yi sanadin rasuwar wani matashi a Unguwar Limawa
An gurfanar da matashin nan da ake zargi da kashe matar mahaifinsa ta hanyar caccaka mata lauje a gaban Kotun Majistare ta Nomansland da ke Kano. dan
A yayin da al’ummar Musulmi ke shirin fara azumin watan Ramadan a makon da za mu shiga kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) ta kasa ta bukaci malamai
Babban Manajan Hukumar Bunkasa Aikin Gona (ADP) ta Jihar Yobe Alhaji Mustapha Goggobe ya shawarci al’ummar jihar su yi kokarin neman irin shuka da ke