Kananan Labarai

Kananan Labarai

Tsohon Mataimakin Editan Daily Trust na cikin wadanda harin bam din Abuja ya halaka

Tsohon Mataimakin Editan Jaridar Daily Trust, Malam Sulaiman Maina Bisallah na daga cikin mutum 21 da suka halaka a harin bam din da aka kai shagunan

Za a daure duk malamin da ya yi batanci lokacin tafsiri a Kaduna … Neja za ta hukunta wanda ya tunzura jama’a

Babban Sakataren Hukumar Kula da Harkokin Addinin Musulunci ta Jihar Kaduna, Alhaji Abdulrahman Mahmoud ya ce akwai dokar da ta hana yin batanci da wa

Fasto ya yi wa mambobin cocinsa 20 ciki

’Yan sanda a Jihar Enugu sun kama wani fasto mai suna Timothy Ngwu, da ke shugabancin cocin bineyard Ministry of the Holy Trinity da ke Ihe-Owerre, Ns

Hisba ta kama dan sandan kan zargin yi wa budurwa fyade

Jami’an Hukumar Hisba a Jihar Jigawa sun kama wani dan sanda da ake zargin da yi wa wata budurwa fyade a lokacin da take yin wanka a ban-daki a gidans

Nadin Sanusi falala ne ga Kanawa – Kwankwaso

Gwamnan Jihar Kano, Injinia Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce nadin Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi na II falala ce ga Kanawa, inda ya ce l