Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan Boko Haram sun aika wa garin Chibok da takardar kai hari

kungiyar Jama’atu Ahlis Sunna Lid Da’awati Wal Jihad da aka fi sani da Boko Haram, ta aike da takardar gargadi mai cewa za ta kai wa al’mmar garin Chi

An kama daliban jami’a bisa zargin kwace mota a Abuja

Shashin tsaro na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ya yi nasara kama wasu mutum hudu da ake zargin sun shahara wajen kwace wa mutane motoci wadanda su

’Yan sanda sun kama barayin yara a Bauchi

Rundunar ’Yan sandan Jihar Bauchi ta samu nasarar kama wasu mutum hudu bisa zarginsu da sace wani yaro dan shekara bakwai mai suna Yunusa Musa.Kakakin

An sako matar da aka kama saboda bayar da aron waya

Matar nan da sojoji suka kama saboda ba da aron waya a Suleja da ke Jihar Naje Malama Fatima Ahmad ta komo gidan mijinta a ranar Talatar da ta gabata.

Sheikh dahiru Bauchi ya shawarci Gwamnatin Tarayya ta nuna misali wajen bin doka

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Sheikh dahiru Usman Bauchi ya shawarci Gwamnatin Tarayya ta himmatu wajen koya wa mutane yadda za su kiyaye d