Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan Hisba sun kama mashaya a Jigawa

Dogarawan Hisba a Jihar Jigawa sun kama wasu mutum hudu bisa zargin su da shan kayan maye tare da aikata badala da wasu mata biyu a cikin wata mota a

Aikin tsaro a garin Jos na kowa ne – DPO Ibrahim

Babban Jami’in ’yan sanda (DPO) na shiyar Laranto da ke garin Jos a Jihar Filato, Alhaji Saleh Ibrahim ya ce aikin samar da tsaro a garin Jos da Najer

Ba mu amince da hadakar kamfanin simintin Ashaka da WAPCO ba – Al’ummar Funakaye

Al’ummar karamar Hukumar Funakaye a Jihar Gombe sun nuna rashin amincewa da niyyar kamfanin siminti na Ashaka na yin hadaka da kamfanin WAPCO daga Kud

Asirin mai damfara da sunan Tata ya tonu a Katsina

A ranar Talatar nan ne dubun wata da ake zargi da yin damfara mai suna Hadiza Sani Kambarawa ta cika a yayin da wadda ta damfarar ta rutsa da ita a ma

Ya burma wa matarsa wuka a ciki

Babbar Kotun Jihar Kano da ke Gezawa ta gurfanar da wani magidanci mai suna Muhammad Tukur mai kimanin shekara 55 bisa zarginsa da laifin kashe matars