Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sojoji sun ci gaba da kai wa jaridun Daily Trust hari

Sojoji sun ci gaba da kai hari kan jaridun a sassan kasar nan, inda a ranar Talatar da ta gabata suka hana jaridar Daily Trust shiga Sakkwato na awa s

Hukumar NEMA za ta fadada sansanin ’yan gudun hijira zuwa garin Maiduguri

Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta kasa (NEMA) a shiyyar Arewa maso Gabas, ta ce za ta fadada sansanin ’yan gudun hijira zuwa garin Maiduguri, ta yadd

Jonathan na kokarin hallaka ni – Kwankwaso

Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya zargi Shugaban kasa, Dokta Goodluck Jonathan da kulla yadda za a hallaka shi a wani sabon babi

Farfesa Dora Akunyili ta rasu

Tsohuwa Ministar Watsa Labarai, Farfesa Dora Nkem Akunyili ta rasu a wani asibitin kasar Indiya sakamakon fama da ciwon sankara.Farfesa Dora Akunyili

Jigawa za ta kashe Naira biliyan uku don inganta karkara

Gwamnatin Jihar Jigawa da hadin kungiyar kungiyyoyin NAIF da DFID da kuma Gwamnatin Tarayya sun dukufa wajen inganta rayuwar mutanen karkarar jiharta