Kananan Labarai

Kananan Labarai

…Yadda na kubuta daga harin Boko Haram – Sarkin Askira

Mai martaba Sarkin Askira da ke Jihar Borno Alhaji Mai Abdullahi Ibn Muhammadu, wanda wakili ne a wurin taron kasa ya bayyana yadda samu kansa a hannu

Jonathan zai nada Shekarau minista

Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya mika wa Majalisar Dattawa sunan tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau domin nada shi a matsayin m

An daure dan luwadi shekara 12 a Jigawa

Babar Kotun Shari’a ta 4 da ke Dutse a Jihar Jigawa ta daure wani magidanci mai kimanin shekara 45 mai suna Nura Ahmed da ke kauyen Jigawar Tsada a ka

’Yan matan Chibok: Ba a yi bikin ranar yara a Borno ba

Ba a gudanar da bukukuwan Ranar Yara da aka saba a Borno ba, saboda nuna bakin ciki da alhinin sace ’yan matan makarantar sakandaren garin Chibok mako

’Yan sandan Jihar Nasarawa sun kama wadanda suka kashe Sarkin Mama

Rundunar ’Yan sandan Jihar Nasarawa ta kama mutum hudu da take zargi da hannu a kisan Mai martaba Sarkin Mama (Gwam Mama) Alhaji Zubariru Adamu da ke