Kananan Labarai

Kananan Labarai

Maniyyata 4,151 ne za su sauke farali bana daga Jihar Kebbi

Hukumar Jin Dadin Alhazzai ta Jihar Kebbi ta ce kimanin maniyyata 4,151 ne za su gudanar da aikin Hajjin bana daga jihar, kuma ta yi masu kyakkyawar s

Darul Rahma za ta sake aurar da zawarawa a Kaduna

kungiyar Darul Rahma ta shirya sake daura wa zawarawa aure a Jihar Kaduna nan da wani dan lokaci.Shugaban kungiyar Sheikh Is’hak Yunus Al-Madani ne ya

Mahara sun kashe mutum 42 a Borno ..Sun kashe sojoji 18 da ’yan sanda 15 a Yobe

Rahotanni daga garin Gurmushi da ke karamar Hukumar Marte a Jihar Borno sun ce an kashe akalla mutum 42 a wani hari da ’yan bindiga suka kai a safiyar

Yau za a yi jana’izar Sarkin Gombe

A yau Juma’a ce ake sa ran za a yi jana’izar marigayi Sarkin Gombe Alhaji Shehu Usman Abubakar, wanda Allah Ya yi wa rasuwa a ranar Talata.Marigayin y

Mata sun kama mayakan Boko Haram a Borno

Wasu mata a garin Gwoza da ke Jihar Borno an ce sun kama bakwai daga cikin mayakan Boko Haram da suke addabar garin a ranar Lahadin da ta gabata.Kuma