Kananan Labarai

Kananan Labarai

Hadarin mota ya ci masu zuwa Maulidin Nyass 40 a Jihar Bauchi

Wani hadarin tirela da ya auku a kauyen Zalau da ke karamar Hukumar Toro a Jihar Bauchi dauke da wadanda suka dawo daga mauludin Sheikh Ibtahim Nyass

Mauludin Nyass: Namadi ya bukaci a yi wa kasa addu’o’in zaman lafiya

Mataimakin Shugaban kasa Muhammad Namadi Sambo ya bukaci a ci gaba da yi wa kasar nan addu’o’i don dorewar zaman lafiya.Alhaji Namadi Sambo, ya yi wan

Shekara 40 a gadon mulki: Jonathan ya jinjina wa Sarkin Lafiya

Shugaban kasa, Dokta Goodluck Jonathan ya jinjina wa Mai martaba Sarkin Lafiya kuma Shugaban Majalisar Sarakuna ta Jihar Nasarawa, Alhaji Isa Mustapha

An hana mu kai dauki Gamboru – Soja

Wani sojan da ke aikin dawo da zaman lafiya a Jihar Borno ya yi zargin cewa a gaban idonsu ’yan kungiyar Boko Haram suka kai hari a garin Gamboru-Ngal

Gwamnan Borno ya fusata kan karyata sace ’yan matan Chibok

Gwamnan Jihar Borno Alhaji Kashim Shettima ya nuna bacin ransa dangane da yadda wasu ke nuna kokwanto kan sace ’yan matan makarantar Chibok da ’yan Bo