Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan acaba a Kaduna sun koka

Shekaranjiya Laraba dokar haramta sana’ar acaba ta soma aiki a Jihar Kaduna, bayan sanya wa dokar hannu da Gwamna Mukhtar Ramalan Yero ya yi makonni b

Miyetti Allah ta zargi sojoji da tsoratar da shaidunta a kan kashe Bafulatana a Abuja

kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah ta yankin Birnin Tarayya, Abuja, ta zargi sojojin da ke gudanar da bincike a kan kashe wata Bafulatana mai t

Gwamnan Zamfara ya zargi kwamishinoni da nuna halin ko-in-kula

Gwamnati tana kashe sama da Naira miliyan 360 a wata don gudanar da ayyukan yau da kullum ga kwamishinoni, saboda haka da mamaki idan kwamishina ya ka

An kama mutum biyar da ke da hannu a harin bam na Nyanya *Amma shugabanninsu biyu sun tsere

Jami’an tsaro na farin kaya (SSS) sun kama mutum biyar da ake zargin suna da hannu kan harin bam din Nyanya da ke Abuja, inda suka yi alkawarin ba da

Sojoji sun bude wa Kwamandan Runduna ta Bakwai wuta a Maiduguri

Kwamandan Rundunar Sojoji ta Bakwai da ke Maiduguri, Manjo Janar Abubakar Muhammad, ya tsallake rijiya da baya a lokacin da wasu kananan sojoji suka k