Kananan Labarai

Kananan Labarai

Samar da kayan aiki ga jami’an tsaro ya fi tsawaita dokar ta-baci – Kwamishina

Kwamishinan Ilimi na Jihar Yobe Alhaji Muhammad Lamin ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta samar wa jami’an tsaron da aka tura jihohin da aka sa musu dokar

Dagaci ya shiga hannu kan daura auren budurwa mai ciki

Dagacin Kuka Yasku da ke Masarautar Gumel a Jihar Jigawa, Bulama Is’hak Kuka Yasku ya shiga hannun jami’an hukumar tsaro ta sibil difens, bisa zargin

Malaman Kwalejojin Ilimi sun yanke shawarar ci gaba da yajin aiki

kungiyar Malaman Kwalejojin Ilimi na Tarayya (ASUP) ta yanke shawarar ci gaba yajin aikin da ta fara kusan wata shida da suka gabata, har sai Gwamnati

Ya dace a cire tsarin kananan hukumomi daga Kundin Tsarin Mulkin Najeriya? 1

kananan hukumomi na daya daga cikin tubala uku na matakan gwamnati a Najeriya, kamar yadda Kundin Tsarin Mulki ya tabbatar. Sai dai a yau jihohi sun d

Za a gina wa ’yan gudun hijirar Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya sansani a Jihar Gombe

Jihar Gombe ta yi alkawarin samar da sansani na wucin gadi ga ’yan gudun hijirar Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ’yan asalin Najeriya da suke gudun hijir