Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mutum tara sun halaka a fafatawa da mahara a Zamfara

A daren Lahadin da ya gabata ne kimanin mutum tara suka rasa rayukansu a wata arangama da ta gudana tsakanin wadanda ake zargin barayi ne da suka kai

An bukaci malamai su guji wa’azin tunzura mutane

Babban Sakataren Hukumar Kula da Harkokin Addinin Musulunci ta Jihar Kaduna, Alhaji Abdulrahman Mahmoud ya shawarci malaman addinin Musulunci su guji

dan kunar bakin wake ya so dana bam a Damaturu

Rundunar ’Yan sandan Jihar Yobe sun samu nasarar dakile wani yunkurin kai harin kunar bakin wake da wani da ake kyautata zaton mamba ne na kungiyar Bo

Gwamna dakingari ya koka kan halin jami’an Kwastam

Gwamnan Jihar Kebbi Alhaji Sa’idu Usman Nasamu dakingari ya ce ko jami’an Kwastam sun so ko ba su so ba, sai an shigo da kayayyakin more rayuwa a jiha

A haramta daukar fasinjoji a bakin tituna – Najeem Yasin

Shugaban kungiyar Direbobi ta kasa, Alhaji Najeem Usman Yasin ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta kawo karshen gudanar da daukar fasinjoji a bakin titunan