’Yan bindiga sun kai hari kan kayan abinci a Sakkwato
“Ba su kashe ko sace kowa ba, bisa ga dukkan alamu abincin ne kawai ya kawo su.”
Kananan Labarai
“Ba su kashe ko sace kowa ba, bisa ga dukkan alamu abincin ne kawai ya kawo su.”
Karnukan sun cinye yaron ne lokacin da iyayensa suka kai shi don yi masa rijista.
Kungiyar Masu Hadarhada Magunguna ta Najeriya (PCN) ta garkame kantunan sayar da magunguna 537 saboda aiki ba bisa ka’ida ba a Jihar Kano. Laifu
Igboho ya bukaci a biya shi barnar da aka yi masa a gidansa.
Kotu ta umarci likitoci su janye yajin aikin da suka shiga su ceci rayuka.