Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gobara ta kone dakin kwanan dalibai a makarantar ‘yan mata ta Guri

Gobara ta kone dakunan kwa-nan dalibai mata a karamar sakandaren gwamnati ta Guri da ke Jihar Jigawa a ranar Litinin da ta gabata.Gobarar da ba a san

Hisbah ta cafke dan-garuwan da ake zargi da kwartanci

Hukumar Hisba ta karamar Hukumar Dala a Jihar Kano ta cafke wani mai sayar da ruwa mai suna Isma’ila dambatta da ake zargi da bin gidajen matan aure y

An kashe mutum 100 a sabon rikicin kabilanci a Jihar Nasarawa

Sama da mutum 100 ne aka hallaka a kauyen Igah da ke karamar Hukumar Nasarawan Eggon da ke Jihar Nasarawa sakamakon fadan da ya sake barkewa tsakanin

An zargi shugaban Cibil Defence da yi wa mata biyar fyade a ofishinsa

Wasu mata a garin Jega da Aliero a Jihar Kebbi sun zargi shugaban hukumar tsaro ta farin kaya (cibil defence) na garin Jega Sani Anaruwa Suru da mugun

Mutanen kauyen Jaruwa sun yi wasan kura da barawon awaki

Wani da ake zargin barawon awaki ne ya sha kashi a hannun mutanen kauyen Jaruwa da ke karamar Hukumar Jahun ta Jihar Jigawa har sai da ya suma bayan d