Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gina madatsun ruwa zai taimaka wa manoman Najeriya – Gadzama

Babban Daraktan kungiyar Bunkasa Harkokin Noma ta Green Planet da ke Jos, Mista Paul Gadzama ya ce babban abin da zai taimaka wa manoman Najerya don f

Za a daura auren ’yar faston da ta musulunta

A yau Juma’a ne za a daura auren A’isha (Charity) Uzoechina wata daliba mai shekara 26 kuma ’yar Fasto Raymond Uzoechina da musuluntarta bara a garin

Hukumar Kwastam ta cafke masu fasa-kwauri a Katsina

Kwanturola Hukumar Kwastam mai kula da shiryyar Kaduna da Katsina Yerima Abubakar Gadam ya gargadi masu fasa kwauri a shiyyar cewa jami’insa za su san

An daura auren zawarawa 100 a Kaduna

Ranar Lahadin da ta wuce ne aka daura wa zawarawa 100 a Kaduna a wani shiri na taimaka wa masu son yin aure amma ba su da hali. daurin auren shi ne ka

An rufe makarantu masu zaman kansu 300 a Neja

Fiye da makarantu masu zaman kansu 300 da suka saba wa ka’idoji ne Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Neja ta rufe a sassan jihar a daya daga cikin matakan da