Kananan Labarai

Kananan Labarai

Majalisar Sarkin Musulmi za ta gina jami’ar mata zalla

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya ce shirye-shirye sun kammala don gina jami’ar mata zalla da majalisarsa ke yi..Sarkin Musulmin ya

Matasa sun qone ’yan fashi qurmus a Jihar Nasarawa

A ranar Lahadin da ta gabata ne wasu matasa a Lafiya fadar Jihar Nasarawa suka yi wa wasu ’yan fashi biyu danyen hukunci, inda suka qone su da wuta qu

An sako Malam Isa Gausu bayan wata 22 a tsare

Jami’an Tsaron kasa (SSS) da ke Abuja sun sako fitaccen malamin addinin Musuluncin nan kuma shugaban Salafiyya da ke Bidda Malam Isah Muhammad Awwal w

Ana zargin tsohon kansila da laifin fyade

Wani tsohon kansila mai suna dantala Ahmad ya gurfana a gaban wata Kotun Majistare da ke Zungeru a Sabon Garin Kano bisa zarginsa da yi wa wata yariny

Mahara sun kashe mutum 18 a Gwoza, 15 sun halaka a Wukari

Rahotanni daga garin Gwoza da ke Jihar Borno sun ce wasu ’yan bindiga da ake zaton ’yan Boko Haram ne sun kashe akalla mutum 18 a safiyar ranar Talata