Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kama likita yana rubuta wa matarsa jarrabawa

Rundunar tsaro ta farin kaya da ake kira sibil difens ta kama wani likita da ke aiki a Babban Asibitin Gumel a Jihar Jigawa bisa zarginsa da kokarin y

Ana rushe-rushe ne don yin gyara – Kwamishina

Gwamnatin Jihar Kano ta mayar da martani ga korafin da jama’ar jihar ke yi kan rushe-rushe da take shirin yi inda aka fara shafa jan fenti a gidajensu

Jami’an Gwamnatin Tarayya sun gana da ‘yan fim a Kano

Jami’an aiwatar da shirin Gwammnatin Tarayya kan tallafa wa masana’antar shirya fina-finai na Najeriya mai suna ProjectAct Nollywood sun gana da masu

Amarya ta kashe angonta ta hanyar ba shi guba

Al’ummar Unguwar Maisoro a karamar Hukumar Gaya ta Jihar Kano suna ci gaba da jimamin rasuwar wani sabon ango mai suna Umar Sani mai shekara 35 da was

kungiyar Fityanul Islam ta yi bikin cika shekara 50

kungiyar Fityanul Islam ta kasa ta yi bikin cika shekara 50 da kafuwa a Gidan Arewa da ke Kaduna a ranar Lahadin da ta gabata, inda ta karrama shehunn