’Yan Boko Haram sun kashe mutum 20 a masallaci
Wasu ’yan bindiga da ake kyautata zaton ’yan kungiyar Boko Haram ne sun kashe mutum 20 a wani hari da suka kai ga wani masallaci a lokacin da mutane k
Kananan Labarai
Wasu ’yan bindiga da ake kyautata zaton ’yan kungiyar Boko Haram ne sun kashe mutum 20 a wani hari da suka kai ga wani masallaci a lokacin da mutane k
A ranar Talata da ta gabata ne kogin Kaduna ya ci wasu yara biyar da ke sana’ar tuka kwale-kwale a kauyen Rafin Guza da ke Kaduna.Rahotanni daga yanki
Shugaba kuma Babban Jami’in Zartarwa na Kamfanin Media Trust Limited Malam Kabiru A. Yusuf ya ce ginin hedkwatar kamfanin mai hawa shida da ke Gunduma
Masu shan taba za su shiga uku a Najeriya, domin Gwamnatin Tarayya ta amince da daurin wata shida a gidan yari ko tarar Naira dubu 50 ga duk wanda ya
Ministan Ilimi Cif Ezenwo Nyesom Wike ya bayyana niyyar Gwamnatin Tarayya na inganta Asusun Tallafa wa Manyan Makarantu (TETFUND) ta samar da kudin da