Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kashe fararen hula: Amnesty ta nemi a tuhumi sojoji da ’yan Boko Haram

kungiyar Kare Hakkin dan Adam ta Duniya (Amnesty International) ta bukaci kasashen duniya su tilasta a tuhumi sojojin Najeriya da ’ya’yan kungiyar Bok

An gano masana’antun jarirai a Akwa Ibom

Rundunar ‘Yan sandan jihar AkwaIbom ta gano wadansu‘yan mata guda bakwai masu tsohon ciki da  aka boye su a wani gida ana jiran ranar da za su ha

…..A Jihar Ogun ma an samu wata masana’antar

Rundunar ‘yan Sandan Jihar Ogun ta gano wani gida da ake tsare da ‘yan mata masu dauke da juna biyu da ake sayar da jariran da suka haifa a kan kudi n

Ba mu tsoron wargajewar Najeriya – Lamidon Adamawa … Taron kasa ya hadu da cikas

Mai martaba Lamidon Adamwa Alhaji Muhammadu Barkindo Mustapha ya ce Arewa ba ta tsoron wargajewar Najeriya, don haka sauran sassan kasar na su daina y

…Musulmin Najeriya sun koka kan taron kasa

Majalisar koli kan Al’amuran Addinin Musulunci a Najeriya ta gana da Shugaban kasa Dokta Godluck Jonathan inda ta koka masa game da fifikon da ta ce a