Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotu ta tsare matasan da suka boye budurwa a Dutse

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci ta Dutse a karkashin Mai shari’a Aliyu Muhammed Hadeja ta tura wasu matasa kurkuku don zaman jiran shari’a saboda zarg

daliban firamare na ci gaba da daukar darasi a gindin itatuwa a Dutse

Duk da irin makudan kudi da gwamnatin Jihar Jigawa ke kashewa a fannin makarantun firamare ga alama har yanzu ba ta sake zane ba domin kuwa har yanzu

An yi wa wani matashi kisan gilla a Argungu

Ranar Lahadin makon jiya ne aka tsinci gawar wani matashi mai shekara 23 mai suna Musa Abubakar (Shaho) a wani kwararo a Unguwar ’Yar’aduwa da ke gari

Gwamnatin Filato za ta sanya wutar lantarki a kananan hukumomin kuan Pan da Mikang

Kwamishinan Ma’aikatar Ruwa da Samar da Wutar Lantarki ta Jihar Filato Alhaji Idi Ibrahim Waziri ya ce gwamnatin jihar ta ba da umarnin a sanya wa kan

Gwamnan Kaduna ya yi alkawarin kawo karshen satar shanu a jiharsa

Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Mukhtar Ramalan Yero ya sha alwashin kawo karshen satar shanu a fadin jihar. Gwamna Yero ya bayyana haka ne a lokacin da s