Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jami’an SSS sun kama wadanda suka kashen yaron da suka sace a Kano

Jami’an Hukumar Tsaron kasa (SSS) sun yi nasarar kame mutanen da ake zargi da sacewa tare da hallaka wani yaro dan shekara biyar mai suna Aliyu Aminu

dan sanda ya tsinci jariri a Jihar Nasarawa

A ranar Juma’a makon jiya ne wani dan sanda mai suna Yakubu Abdullahi, ya tsinci wani jariri a daji a kauyen Akurba da ke karamar Hukumar Lafiya a Jih

Ummu dankwambo ta sha alwashin kawar da yoyon fitsari kafin karshen badi

Uwargidan Gwamnan Jihar Gombe Hajiya Ummu Adama Ibrahim dankwambo, ta ce burinta shi ne ta kawar da cutar yoyon fitsari a tsakanin matan jihar kafin k

Kamfanin Media Trust ya kafa kwamitin masana tattalin arziki

Kamfanin Media Trust Limited, mai buga jaridun Trust da Aminiya ya kaddamar da kwamitin masana tattalin arziki.Kwamitin ne zai jagoranta tare da nazar

A binciki jami’an tsaro kan hare-haren da ake kaiwa a Najeriya – Nalele

Mataimakin shugaban kungiyar ’yan kasuwa ta karamar Hukumar Jos ta Arewa a Jihar Filato Alhaji Habibu Nalele ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya kan ta bi