Kananan Labarai

Kananan Labarai

Hare-haren Borno da Yobe sun isa su sanya shugabanni murabus – Da’u Aliyu

Wani mai sharhi a kan al’amuran yau da kullum Injiniya Magaji Da’u Aliyu ya ce hare-hare da kashe-kashen jama’a da ke faruwa a jihohin Borno da Yobe s

’Yan fashi na ci gaba da barna a dazukan Birnin Gwari 1

’Yan fashi da makami dauke da manyan bindigogi na cin karensu babu babbaka a dazukan Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna da Faskari a Jihar Katsina da Tsa

Sarkin Musulmi ya nemi a kawo karshen matsalar tsaro a Arewa

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya bukaci a kawo karshen matsalar rashin tsaro da ta addabi yankin Arewa inda ya nuna matuka

‘Ya kamata Gwamnatin Tarayya ta tausaya wa wadanda ’yan Boko Haram ke halakawa’

Mataimakin Gwamnan Jihar Borno Alhaji Zanna Mustapha, ya ce kamata ya yi Gwamnatin Tarayya ta nuna tausayi da damuwa game da rayukan mutane da suke sa

Majalisar Dattawa ta umarci Hafsan Hafsoshin Soja ya mayar da ofishinsa Maiduguri

Kwamitin Tsaro na Majalisar Dattawa ya umarci Hafsan Hafsohin Sojan Najeriya Laftana Janar Kenneth Minimah ya mayar da ofishinsa Maiduguri na wucin ga