Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya kashe mahaifinsa saboda ya hana shi shaye-shaye 01

Wani matashi mai shekara 25 mai suna Bello Malami ya kashe mahaifinsa Malami Aliyu mai shekara 56 a ranar Lahadin da ta gabata a Unguwar kofar Rini da

Mata uku ’yan Hisba sun rasu a hadarin mota

A ranar Talatar da ta gabata ne Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta yi rashin ma’aikatanta mata uku, wadanda suka rasu a hadarin mota a dajin Falgore da k

Dubun ’yan fashi da suka addabi Zuru ta cika

’Yan sanda a Jihar Kebbi sun kama wani da ake zargin gawurtaccen dan fashi ne mai suna Bitrus danbaba Danko da abokansa  biyu da suka addabi jama

Najeriya ba za ta wargaje ba – Jonathan

Shugaba Goodluck Jonathan ya ce Najeriya ba za ta wargaje ba nan da shekara 100 masu zuwa, inda ’yan kasar za su yi bikin cika shekara 200 cikin yanay

’Yan bindiga sun kai hari ga yayan Gwamna Al-Makura

A ranar Asabar da ta gabata ce wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, suka kai hari gidan yayan Gwamnan Jihar Nasarawa kuma Mai martaba Sarki