Kananan Labarai

Kananan Labarai

Shugaban EFCC ya yanke jiki ya fadi a Fadar Shugaban Kasa

Pantami da wasu manyan baki ne suka dauke Abdulrasheed Bawa a wurin.

Mutum 5 sun mutu a rikicin kungiyar asiri

Jami’an tsaro sun cafke mutum uku da ake zargin na da hannu a rikicin.

An bindige dan bindiga a hanyar Kaduna zuwa Abuja

Kwana biyu ke nan bayan an yi garkuwa da Sarkin Bungudu a kan hanyar.

Gaskiyar wasikar harin ’yan bindga a FGC Sakkwato

An baza jita-jita cewa ’yan bindiga sun tura wasika cewa za su kai hari makarantar.

An kama wadanda suka kashe dan Sanata Bala Na’Allah

Matasa ne masu shekaru ashirin da wani abu ake zargi da kashe matashin.