Kananan Labarai

Kananan Labarai

KASROMA ta koka game da lalata fitilun kan titunan Katsina

Babban Manajan Hukumar Kula da Manyan Hanyoyin Jihar Katsina (KASROMA) Injiniya Jamilu Umar Hassan ya koka kan yadda jama’a ke barnata kayan wutar fit

An kama ’yan Arewa 400 a Bayelsa

Jami’an Hukumar Shigi da Fici a Jihar Bayelsa sun kama ’yan Arewa 400 a Yenagoa babban birnin jihar, bisa zargin baki ne ’yan kasashen waje da zamansu

Samar da aiki ga matasa ne maganin matsalolin Najeriya – Dokta Mai Abba

Mataimakin Shugaban kungiyar Masu Masana’antu ta Najeriya (MAN) kuma shugaban kamfanin mulmula wayoyin lantarki na ALIND da ke Bauchi, Dokta Ahmad Mai

… Kashe malamai alama ce ta saukar masifa – Ustaz Sambo Dukku

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’a Wa Ikamatis Sunnahta Jihar Neja Malam Muhammad Sambo Dukku ya ce yawan kashe malamai d

Dubban jama’a suka tarbi Sarkin Kazaure

Dubban jama a suka yi dafifi domin tarbar Mai martaba Sarkin Kazaure Alhaji Najeeb Husaini Adamu lokacin da ya dawo gida daga jinyar da ya yi a kasar