Kananan Labarai

Kananan Labarai

Za ta biya diyyar Naira miliyan 18 kan tsiyaye idon yaro

A ranar Litinin da ta gabata ne Babbar Kotun Shari’ar Musulunci ta Nomansland a birnin Kano ta yanke hukuncin biyar diyyar Naira miliyan 18 da dubu 40

Musulmi da Kirista sun yi bikin Maulidi tare a Bauchi

Musulmi da Kiristan Unguwar Yalwan Tudu da ke Bauchi sun gudanar da bikin Maulidi tare domin samar da maslaha tsakanin juna daga irin rashin fahimtar

Yunkurin dakile canjin shekar sanatoci ba zai haifar wa PDP da mai ido ba – El-Rufa’i

Mataimakin Babban Sakataren Jam’iyyar APC, Malam Nasir El-Rufa’i ya ce kokarin da shugabannin PDP, musamman Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Dabid M

Jakuna: Abin hawa a Arewa, nama a Kudu

Duk wanda ya ce kasar nan za ta tarwatse, yana shirme ne kawai, domin mutanen kowane yanki suna dorago ne da sauran yankunan don biyan bukatunsu na ya

Ya rataye kansa saboda ya kasa biyan sadaki

Al’ummar garin Gante-Tudu da ke Ka’oje a karamar Hukumar Bagudo a Jihar Kebbi sun ga abin al’ajibi a ranar Asabar da ta gabata, yayin da wani matashi