Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan ta’adda sun banka wa gida wuta masu gidan na ciki

A ranar Asabar da ta gabata ce wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba suka banka wa gidan wani mai suna Aminu Ahmad Babale wuta inda suka yi sanadin

Dole mu kwato ’yancinmu daga masu son mayar da mu bayi – Wamakko

Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi kira ga shugabannin Arewa su yi watsi da bukatunsu na kashin kai domin ceto kasar nan da

Gobara ta kone dakunan kwanan daliban Kwalejin ’Yan Mata ta Kazaure

Gobara ta kone wasu dakunan kwanan dalibai a Kwalejin’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya da ke Kazaure a Jihar Jigawa.Gobarar wadda ta dauki tsawon awa day

PDP za ta rasa ’yan Majalisa 11 a jihar Jonathan

A yayin da Jam’iyyar APC ta fara rajistar mambobinta a daukacin kasar nan a shekaranjiya Laraba, alamu masu karfi sun nuna ’yan Majalisar Jihar Bayels

Ba dabi’ar malaman Sunnah ba ne su ce wane yana wuta – Sheikh Kabiru Gombe

Babban Sakataren kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe, ya ce ba dabi’ar Ahlus Sunnah ba n