Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda mahara suka hallaka mutane a masallatai da Coci a Borno da Adamawa

Shugaban dakarun kare al’umma, watau Cibilian JTF, na kauyen Kawuri da ke karamar hukumar Konduga a jihar Borno, inda wadansu da ake zaton ‘yan Boko H

Bayan tsare shi na awa 15 El-Rufa’i ya ce: Ba za mu bari a zare mana ido baBayan tsare shi na awa 15 El-Rufa’i ya ce: Ba za mu bari a zare mana ido ba

Mataimakin Sakataren Jam’iyyar APC, Malam Nasir El-Rufa’i ya ce ba za su bari gwamnati ta zare musu ido ba ta hanyar yi musu barazana.Tsohon Ministan

An nada Gwamna Shema Sarkin Fulanin Katsina

Mai martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya nada Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Ibrahim Shehu Shema a sarautar Sarkin Fulanin Katsina n

Tambuwal ya kalubalanci Musulmi kan hadin kai

Shugaban Majalisar Wakilai ta Tarayya Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya bukaci al’ummar Musulmin Najeriya da na duniya su hada kai don tunkarar kalubale

An shafe wata 14 babu cutar Foliyo a Jihar Kaduna

Babban Sakataren Hukumar Lafiya a Matakin Farko ta Jihar Kaduna (PHCA), Dokta Sufiyan Mu’awiyya Baballe ya ce yanzu wata 14 ke nan ba su samu rahoton