Kananan Labarai

Kananan Labarai

Za a kawo karshen hare-haren Boko Haram nan da watan Afrilu– Babban Hafsan Tsaro

Sabon Babban Hafsan Tsaro (CDS) Iya Mashal Aled Badeh ya ce wajibi ne a kawo karshen hare-haren Boko Haram a Arewa maso Gabas kafin nan da karshen wat

Mai haura gidajen mutane na yi wa mata fyade ya zo hannu

Wani saurayi da ake zargi da haura gidajen matan aure da niyyar yi musu fyade ko kwace dubunsa ta cika. Saurayin mai suna Abdullahi Isma’ila da aka fi

Rikici ya kaure a Majalisar Wakilai

Yan Majalisar Wakilai ta Tarayya sun so ba hammata iska a lokacin da aka ambaci shugaban marasa rinjaye a majalisar Femi Gbajabiamila a matsayin matai

A shirye nake na tattauna da Kwankwaso – Shekarau

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana aniyarsa ta tattaunawa da Gwamna Rabi’u Musa Kwankwaso game da matsalar shugabancin Jam’i

Jonathan ya aike da sunayen sababbin ministoci

Shugaba Goodluck Jonathan ya aike da sunayen mutum 12 ga Majalisar Dattawa domin neman amincewa ya nada su ministoci. Mutanen sun hada da tsohon mai b