Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kashe ’yan Najeriya 693, an sace 494 a watan Agusta —Rahoto

An yi garkuwa da mutum 496 a cikin watan na Agusta.

Rashin aikin yi ka iya ruguza Najeriya —Ministan Kwadago

Ministan ya ce dole a samar wa mutane ayyukan yi in har ana son kawo karshen matsalar tsaro.

Sai mun ga bayan makiyan Najeriya —Gbajabiamila

Shugaban Majalisar ya ce za su su duk mai yiwuwa don kawo karshen makiyan Najeriya.

An kashe kwamandan ’yan banga a artabu da ’yan bindiga

Marigayin ya yi fice wajen bankado maboyar ’yan bindiga da tarwatsa su.

An dakatar da Sakataren Hukumar alhazan Bauchi

Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya amince da dakatar da Babban Sakataren Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar, Alhaji Abubakar Babangida Tafida. Wa