Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotun ta umarci dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kazaure ya bayyana a gabanta

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci ta Kazaure bisa jagorancin Alkali Jazuli Rabi’u Ringim ta umarci dan Majalisar Tarayya na yankin masarautar Kazaure, A

Sanatoci sun kusa ba hammata iska kan rikicin Jihar Ribas

A ranar Talatar da ta gabata ne Sanatoci suka yi yunkurin ba hammata iska sakamakon rikicin siyasar da ya dabaibaye Jihar Ribas. Sanatocin sun rika yi

Yarabawa ba su da shugabanni -Edwin Clark

Muna da shugabbani – Afenifere Wani tsohon Ministan Watsa Labarai kuma jagoran kabilar Ijaw, Cif Edwin Clark ya ce Yarbawa ba su da shugaba, ind

A kasashen da suka ci gaba ba a ba mutum shugabanci sai ya yi aikin tallafa wa jama’a – dankwambo

Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Ibarhim Hassan dankwambo, ya ce a wasu kasashen duniya da suka ci gaba ba a ba mutum shugabanci sai ya gudanar da wasu ayyu

Laifi ne yin amfani da kayan gwamnati don yin kamfe – Sarkin Mota

Babban direban marigayi Firimiyan Arewa Sa Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato Alhaji Ali Kwarbai da aka fi sani da Ali Sarkin Mota ya ce laifi ne babba g