Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ana zargin shugaban karamar hukuma da kisan kai a Jigawa

Ana zargin shugaban karamar Hukumar Jahun da ke Jihar Jigawa, Alhaji Idris danlawan da magoya bayansa da kashe wani mai goyon bayan Jam’iyyar APC mai

Bukukuwan Mauludi: Kiristoci sun shirya bikin maulidi ga Musulmi a Kaduna

A wani yankuri na karfafa fahimtar juna a tsakanin Musulmi da Kiristoci, wata kungiyar Kiristoci a Jihar Kaduna mai suna Gidauniyar Farfado da Zaman L

Gwamnatin Kaduna ta ba zakarun Musabaka kujerun Hajji

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ba gwarzo da gwarzuwar shekara a gasar musabakar kur’ani ta jihar da aka kammala a makon jiya kujerun aikin Hajji. Gwarzon s

’Yan sandan Jihar Kebbi sun gano inda miyagu ke boye makamai a daji

Rundanar ’yan sandan Jihar Kebbi ta gano wani wuri a cikin daji a kauyen Rafin-Kuka da ke karamar Hukumar Yawuri inda wasu miyagu suke ajiye bindigogi

Hukumar NDLEA ta kama masu ta’ammali da miyagun kwayoyi 221 a Bauchi

Hukumar Yaki da Miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) a Jihar Bauchi ta kama masu tu’ammali da miyagun kwayoyi 221, dauke da kilo 1,253 a bara. Hukumar ta c