Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kashe mana jami’ai ba zai kashe gwiwarmu wajen gudanar da aiki ba – Kwamishina

Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Gombe Abdullahi Kudu Nma, ya ce kashe musu jami’ai da ‘’yan bindiga ke yi ba zai kashe musu gwiwa wajen gudanar da aikin

Wadanda aka kwaso daga Afirka ta Tsakiya sun bayyana taskun da suka shiga

Yan Najeriya mazauna kasar Afirka ta Tsakiya da Gwamnatin Tarayya ta dawo da su sun bayyana irin taskun da suka shiga lokacin da rikicin kasar ya bark

Bai kamata batun jagoran APC ya jawo mata rikici ba – Damboa

Wani dan siyasa kuma dan kasuwa da ke Abuja Alhaji Adamu Damboa ya shawarci magoya bayan Jam’iyyar APC musamman a yankin Arewa maso Yamma su ajiye bat

Shure-shuren mutuwa ya sa PDP ke cewa APC jam’iyyar Musulmi ce – Matawellen Toro

Wani tsohon dan siyasa kuma Matawellen Toro, Alhaji Baban Iya Umar Muhammad ya ce shure-shuren mutuwa da Jam’iyyar PDP  ke yi ne ya sa manyan jam

Sheikh Yusuf Sambo ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta kammala aikin jawo ruwa daga teku zuwa Arewa

Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Sheikh Muhammad Yusuf Sambo Rigachikun ya bukac