Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnatin Filato ta kafa dokar hana yin bara a jihar 1

Gwamnatin Jihar Filato ta bi sahun wasu jihohi da suka hana barace-barace inda ta kafa dokar hana yin yin bara a jihar.Da yake zantawa da ’yan jarida

Fadar Sarkin Dass ta raba zakkar buhu 240

Fadar Sarkin Dass da ke Jihar Bauchi ta raba zakkar kayan abinci da suka kunshi masara da gero da dawa da shinkafa da waken soya buhu 240 da kuma shan

Jami’an tsaro sun hana taron kaddamar da littafin tarihin Hausawan Jos

Jami’an tsaro a garin Jos babban birnin Jihar Filato, sun hana taron kaddamar da littafin tarihin Hausawan Jos da aka shirya gudanarwa a Babban Masall

Yobe ta kasafta Naira biliyan 102 a bana

Gwamnatin Jihar Yobe ta kasafta Naira biliyan 102 da miliyan 899 da dubu 142, a matsayin kasafin kudin bana, hakan ya nuna an samu karin sama da Naira

Yadda aka kai wa mahaifin Kwankwaso hari

A ranar Talatar da ta gabata ce wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, suka kai hari cikin masallacin kofar gidan Majidadin Kano, Hakimin Mad