Kananan Labarai

Kananan Labarai

Bayanin da wani malami ke yi cewa Al-Mustapha zai horar da makasa kazafi ne – Maiguduma

Wani malami mai suna Malam Muhammad Auwal Abubakar da ake wa lakabi da Maiguduma, ya yi Allah wadai da wani faifai da ke yawo a kasuwa inda a cikinsa

An kashe mutum 17 a sabon harin da aka kai Jihar Filato

Jami’an tsaro a Jihar Filato sun tabbatar da mutuwar mutum 17 a wani hari da wasu mutane da ba a gane ko su wane ne ba suka kai a kauyen Shonong da ke

Malamai 6,000 daga kasashen Afirka 10 sun halarci taron addu’a a Bauchi

Malaman addinin Musulunci dubu shida suka gudanar da addu’o’in na kwana hudu don yi wa Najeriya addu’o’in neman zaman lafiya da aka gudanar a Dandalin

Soja ya naushe direba har lahira akan Naira 150

Darakta kuma jami’i mai magana da yawun rundunar soja ta 18 Laftanal Kanal Omale Ochuagwuba ya ce rundunar sojan ta kame sojan da ake zargi da kashe d

dan Fodiyo ne ya fara hade Najeriya wuri daya ba Turawa ba – Farfesa Yahaya

Fitaccen malamin jami’ar nan Farfesa dahiru Yahaya ya ce mujaddadi Shehu Usmanu dan Fodiyo ne ya hade masarautun Arewa da wasu yankunan tsakiyar Najer