Kananan Labarai

Kananan Labarai

Hukumar Shari’a ta Jihar Bauchi ta kama ’yan kungiyar luwadi 11

Shugaban Hukumar Shari’ar Musulunci a Jihar Bauchi Malam Mustapha Baba Ilela ya yaba game da irin addu’o’in da mutane suka yi a wuraren ibada domin am

Makasa sun kashe mutum biyu sun raunata daya a Gombe

Wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun kai hari gidan wani mai suna Yusuf Adamu da aka fi sani da Cooler da ke Unguwar Checheniya a garin Gombe

Sakacin Ma’aikatar Ilimi ya jawo kotu ta kori wata malama daga gidanta

Rashin daukaka kara kan hukuncin da wata kotu ta yanke game da mallakar wani gida da wata malamar makarantar sakandaren Jibril Aminu da ke Bauchi, mai

Jihar Kano za ta rika ba kowane mabaraci Naira dubu 10 duk wata

Babban Kwamandan Hukumar Hisba ta Jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ce gwamnatin jihar za ta rika ba kowane mabaraci tsoho da ba zai iya yin

Sojoji sun kashe mayakan Boko Haram 63 a Borno

Sojoji sun kashe mahara 63 a farmaki biyu da suka kai ta sama da kasa a Jihar Borno bayan harin da kungiyar Boko Haram ta kai ga matsugunin soja.A ran