Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kama Fasto da ‘ya’yansa suna buga jabun kudi

Jami’an tsaron ciki (SSS) sun kama wani Fasto mai suna Godson O. Akubuiro da wadansu mutane 15 saboda zarginsu da laifin buga takardun nairori na jabu

’Yan fashin Birnin Gwari sun kashe mutum shida

Al’ummar kauyen Ingade da ke kusa da garin Damari da ke tafiyar kilomita kadan zuwa Dogon Dawa a karamar Hukuma Birnin Gwari sun wayi gari a makon da

kungiyar Direbobi za ta rufe tashosin da ba sa bisa ka’ida a Jihar Kebbi

kungiyar Direbobi ta kasa (NURTW) reshen Jihar Kebbi za ta rufe tashohin da ba a yi su a kan ka’ida ba.Shugaban kungiyar na jihar Alhaji Garba Kindi K

Gobara ta halaka yara biyu iyayensu na ji na gani

A ranar Alhamis din makon jiya ne mazauna Unguwar Malali da ke kusa da gidaje masu saukin kudi na Dutsin-Safe a garin Katsina suka ga wani abin tausay

Yadda mahara suka kwace barikin soja suka sanya tutarsu

Wasu ’yan bindiga sun kai hari ga barikin soja na Bama da ke Jihar Borno a safiyar Juma’ar da ta gabata inda suka samu nasarar kwace barikin tare da s