Kananan Labarai

Kananan Labarai

Wasikar Obasanjo: SERAP ta nemi Majalisar dinkin Duniya ta matsa wa Jonathan ya dakatar da horar da makasa

kungiyar Kare Hakkin Rayuwa da na Tattalin Arziki da Tabbatar da Rikon Amana (SERAP) ta aika da kuka ga wakilin Majalisar dinkin Duniya kan yaki da ki

Malami ya kusan gutsure yatsun almajirinsa

Wani almajiri mai suna Abbas danmaliki mai shekara tara a duniya ya kusan rasa yatsunsa na hannu takwas a dalilin hukuncin da malaminsa ya dauka a kan

Gwamna Gaidam ya ba zakarun musabaka kyautar motoci

Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya ba da kyautar motoci biyu a madadin gwamnatin jihar ga Hafiz kasimu Muhammad da Malama A’isha Abdulmutalli

Talauci ne ya sa na kashe dana -Titilayo

Wata matashiya  ’yar shekara 20 mai suna Titilayo Odedele ta fada wa kotun gargajiya da ke unguwar Ebute Meta a Legas cewa tsananin talauci ne ya

Ya damfari abokinsa Naira dubu 40 da nufin zai samar masa mata a auren Hisba

A yayin da Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta yi nasarar gudanar da auren zawarawa da ’yan mata 1,111 a karo na hudu, wani matashi mai kimanin shekara 27