Kananan Labarai

Kananan Labarai

Harsashin masu garkuwa da uwa ya kuskure danta

Harsashin da ya kashe dogarin Sarkin Bungudu ya kusa fasa kan yaron.

Malaman jami’a sun ce gwamnati ta kai su bango

Kungiyar na zargin gwamnati da neman gurgunta ilimin jami’a.

An sako limamin coci bayan awa 24 da sace shi

An sako limamin cocin Katolika da aka dauke shi a gidansa da dare. An sace limamin cocin ne a gidansa da ke Anchuna a Fadar Ikulu da ke Karamar Hukuma

An cafke fursunoni 114 da suka tsere a Kogi

Hukuma ta ba wa ragowar fursunonin sa’a 24 su mika kansu ko su fuskanci fushinta.

Masu garkuwa da mutum 5 ’yan gida daya na neman N20m

’Yan bindigar sun yi burus da tayin N300,000 da aka yi musu.