Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnatin Jihar Bauchi ta ba nakasassu kayan abinci buhu dubu 10

Gwamnain Jihar Bauchi ta ba nakasassu tallafin kayan abinci buhu dubu 10 domin rage musu wahalhalun da suke fuskanta a rayuwa.Da yake mika kayan abinc

Obasanjo ya zargi Jonathan da yunkurin wargaza Najeriya •Kai munafuki ne – Fadar Shugaban kasa ga Obasanjo

Tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya aike wa Shugaba Goodluck Jonathan da wata zazzafar wasika inda ya zarge shi da gazawa da yin wasu abubuw

Jigawa za ta kashe Naira biliyan 14 kan gyaran hanyoyi

Gwamnatin Jihar Jigawa ta ba da kwangilar aikin hanyoyin cikin gari a wasu manyan garuruwa 10 da ke jihar a kokarinta na inganta rayuwa mazauna manyan

Dubban Musulmi suka halarci jana’izar Sheikh Aliyu Harazimi

Gwamnan Jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso yana daga cikin dubban Musulmin da suka halarci jana’izar fitaccen malamin addinin Musulunci nan da

Musulmi na fuskantar kalubale a Najariya -Sarkin Musulmi

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya cew al’ummar Musulmi na fuskantar kalubale iri daban-daban a kasar nan.Sarkin Musulmin ya bayyana