Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnatin Kano da kamfanin Pfizer sun gina cibiyar lafiya ta Naira biliyan hudu

Gwamnatin Jihar Kano a karkashin  shugabancin Gwamna Rabi’u Musa Kwankwaso na shirin kaddamar da wata cibiyar lafiya da aka kashe sama da Dalar A

Matsalolin tsaron da ke addabar kasashen Afirka suna da yawa – Janar Dambazau

Hafsan Hafsoshin Najeriya Janar Abdurrahman Bello Dambazau ya ce rashin tsaron bakin iyakoki ne babban abin da ke haddasa fitina domin ta nan ake sata

’Yan fashi sun yi awon gaba da miliyoyin Naira a kantin Masha- Allahu

Wasu ’yan fashi biyu a kan babur a rukunin kantin Masha-Allahu da ke garin Bunza a Jihar Kebbi sun yi awon gaba da miliyoyin Naira.A lokacin da wakili

‘Mutanen miliyan 8 sigari za ta rika halakawa duk shekara’

Kididdigar da Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta yi, ya nuna cewa mutanen da za su mutu a duk shekara dalilin taba sigari zai kai miliyan takwas daga s

Da yardar Allah zaman lafiya ya dawo ke nan a Jos – Shugaban Dattawan Berom

Shugaban Dattawan kabilar Berom na karamar Hukumar Jos ta Arewa a Jihar Filato, Mista Ibrahim Choji ya ce in Allah Ya yarda zaman lafiya ya dawo ke na