Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mutum 28 sun musulunta a wurin wa’azin Izala na Bauchi

Mutum 28 ne suka musulunta a wurin wa’azin kungiyar Jama’atu Izalatul Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah na kasa da ta gudanar a garin Miya da ke karamar Hukum

Jihar Yobe za ta horar da sababbin malamai dubu uku a karkashin NTI

Gwamnatin Jihar Yobe ta ce ta shirya don daukar nauyin sababbin malaman makaranta da ta dauka aiki su 3000 don samun horo a Cibiyar Malamai ta kasa (N

Hukumar NEMA ta nemi direbobi su yi taka-tsantsan da tuki a karshen shekara

Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta kasa (NEMA) shiyyar jihohin Bauchi da Gombe da Taraba ta gudanar da taron ilimantar da direbobi da sauran jama’a kan ya

Rashin cika alkawarin ’yan siyasa ke haddasa rikice-rikice – ACF

Shugaban kungiyar Kare Muradun Arewa Arewa (ACF) reshen Jihar Neja, Malam Baba Abubakar ya ce rashin cika alkawari da ’yan siyasa ke yi wa jama’a yayi

Kwastam sun kama shinkafa da daskararrun naman kaji da talo-talo a Legas

Rundunar kwastam ta FOU da ke Ikeja, a Legas, ta yi nasarar kama wata babbar mota dauke da katon dubu daya da 74 na daskararrun naman kaji da talo-tal