Kananan Labarai

Kananan Labarai

Hukumar NDLEA ta kame wata mata da hodar iblis

Hukumar yaki da sha da safaran miyagun kwayoyi (NDLEA) da ke Ikko ta cafke wata  mata mai suna A’isha Uwaminana, wadda  ta ce ta fito ne dag

Yadda ’yan matan kasar Togo kan yaudari ’yan Arewa a Legas

Ga dukkan alamu soyayya ta yi nisa tsakanin ’yan matan kasar Togo da ake kira Kwatakwali da ’yan Arewa da ke yin cirani a Legas, har ta kai ga wasu da

Wakilin jaridar ThisDay a Jihar Oyo ya rasu

A ranar Asabar da ta wuce ne wakilan kafofin labarai (Correspondents’ Chapel ) reshen Jihar Oyo suka halarci addu’ar sadakar 3 da aka yi wa wakilin ja

Gwamna ya kare nada ’ya’yan sarakuna bisa mukaman kwamishinoni a jiharsa

Gwamna Abiola Ajimobi na Jihar Oyo ya kare nada ’ya’yan manyan sarakuna bisa mukaman kwamishinoni da cewa sun cancanta ne, kuma babu daya daga cikin i

Bakin cikin mata da da sun sa magidanci ya banka wa kansa wuta a Katsina

Wani mutum mai suna Sani Salisu dan asalin karamar Hukumar Musawa da ke aiki a Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Katsina ya banka wa kansa wuta cikin dare a