Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda direba ya kashe jami’in KAROTA a Kano

Direban hankado jami’in KAROTA daga saman mota ya fado nan take ya mutu.

Kotu ta daure saurayin da ya yi wa budurwarsa ciki

Kotun ta ce ta gamsu saurayin ya dirka wa budurwarsa ciki

Fashin aiki: An dakatar da shugabannin makarantu 5 a Yobe

Fashinsu da na dalibai ya sa aka dakatar da su daga bakin aiki.

Kisan direban Tasi: Kotu ce za ta raba mu da sojoji —Iyalai

Iyalan sun ce za su tafi kotu don neman diyyar kashe direban da aka yi.

Gwamnatin Kano ta fara kwace filaye marasa takardu don gina makarantu

Za a gina katafarun makarantu a filaye da gine-ginen da za a kwace.