Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan sanda sun kama mutum biyu da bindigogi 20 a Bauchi

Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Bauchi Mohammed Ladan ya ce ’yan sanda masu sintiri a hanyar Bauchi zuwa Gombe sun kama wasu mutum biyu masu suna Mustap

’Yan sanda sun kama wasu matasa masu yi wa mata fyade a Filato

A kokarinta na kawar da masu aikata miyagun laifuffuka Rundunar ’Yan sandan Jihar Filato ta kama wasu matasa tara da take zargin sun gwanance wajen yi

‘Kashi 90 na hadduran da suke aukuwa laifin mutane ne’

Babban Jami’in Kula da Ababen Hawa (bIO), na Jihar Zamfara Alhaji Aliyu Muhammad Zurmi ya ce kashi 90 cikin 100 na hadduran da ake samu a kasar nan, m

Abu dankure ya samu kansa daga masu garkuwa da mutane

Shahararren dan kasuwar nan kuma dan siyasa a Jihar Sakkwato Alhaji Abu dankure da masu garkuwa da mutane suka sace a ranar Larabar makon jiya ya samu

Dirar jami’an ICPC a Jigawa: Shugabannin kananan hukumomi sun tare a ofishin Kwamashina

Shugabannin kananan hukumomin Jihar Jigawa sun kaurace wa kananan hukumominsu yayin da hankalin manyan daraktoci da Kwamashinan kananan Hukumomi na Ji