Kananan Labarai

Kananan Labarai

Babu wadanda gwamnati ta yi watsi da su a Najeriya kamar mutanen Jos – danladi Pasali

daya daga cikin fitattun mutane Jos kuma Sakataren Kudi na kungiyar Masu Gidajen Mai ta kasa, Alhaji danladi Garba Pasali ya ce a duk Najeriya mutanen

Yara 8 sun kone a hadarin mota a Yobe

A ranar Lahadin da ta gabata ce wani mummunan hadarin mota a hanyar Damaturu zuwa Gashuwa a Jihar Yobe ya yi sanadin konewar yara 8 kurmus sakamakon t

Rikicin aure: Sarkin Malamai ya gindaya sharadin janye kararsa

Sarkin Malaman Deidei Dokta Muhammad Alkandawi ya gitta sharadi ga ma’auratan nan da ya gurfanar a Kotun Sabo Wuse ta Jihar Neja kan zargin da a ke yi

Ya gurfana a kotu bisa zargin cinna wuta a dakin da mutum 3 ke barci a ciki

Wani matashi mai shekara 30 da ke zaune a garin Gwagwa a Abuja, ya gurfana a gaban Kotun Lardi ta Gwagwa bisa zarginsa da cinna wa wani daki wuta a ya

Gasar Cin Kofin Duniya Na Matasa A Dubai: Yau Najeriya za ta yi wasan karshe da Meziko

A yau Juma’a ne ake sa ran kungiyar kwallon kafa ta ’yan kasa da shekara 17 (U-17) da ake wa lakabi da Golden Eaglets za ta kece-raini da Meziko a was