Rikicin aure ya dabaibaye Sarkin Malamai
Wani Malami da ake yi wa lakabi da Sarkin Malaman Deidei, Dokta Muhammad Alkandawi da ke zaune a garin Dakwa ta bangaren Jihar Neja, ya maka wani magi
Kananan Labarai
Wani Malami da ake yi wa lakabi da Sarkin Malaman Deidei, Dokta Muhammad Alkandawi da ke zaune a garin Dakwa ta bangaren Jihar Neja, ya maka wani magi
Samun gawar wani magidanci mai suna Sulaiman Umar Sanda mako guda bayan bacewarsa ya haifar da rudani a garin Dakwa da ke karamar hukumar Bwari yankin
Shugabannin Jam’iyyar APC sun ci gaba da zawarcin kungiyar Gwamnoni Bakwai da ake kira G-7 a daidai lokacin da rikicin cikin gida ke ci gaba da zafafa
Lamidon Adamawa Alhaji Barkindo Mustafa ya ce sarakunan kasar nan ba su bukatar a sanyasu cikin kundin tsarin mulki, tunda tun farko suna ciki siyasa
Majalisar Dokoki ta Jihar Taraba ta ayyana zaman makoki na yini biyu don girmama marigayi shugabanta Mista Haruna Tsokwa wanda ya rasu a ranar Litinin