Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Dokar ta-baci ba ta amfani Yobe da komai ba’

Shugaban Rundunar Adalci ta kasa reshen Jihar Yobe Malam Zakari Adamu ya ce dokar ta-baci da Gwamnatin Tarayya ta kafa a jihohin Borno da Yobe da Adam

Dalilinmu na ilimantar da nakasassu – Sangie

Shugaban makarantar Sunnah Pribate School da ke Unguwar Rimi a garin Jos, Jihar Filato Malam Idris Abdullahi Sangie ya ce sun bude sashin koyar da nak

Soja ya ceci barawon mota daga babbakewa

A safiyar Litinin da ta gabata ce wani barawon mota ya samu tsira da kyar bayan ya yi yunkurin sace wata mota a harabar Asibitin Reemee Medicare da ke

An gudanar da bikin baje kolin kayan amfanin gona a Kano

Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin gudanar da taron Majalisar Harkokin Noma ta kasa a Jihar Kano badi. Ministan Gona Dokta Adeyemi Adeshina ya bayyana

Bai kamata mace Musulma ta rika yawo da riga da wando ba – Amirar FOMWAN

Shugabar kungiyar Mata Musulmi ta kasa (FOMWAN) reshen Jihar Nasarawa Barista Hannatu Ahmed Muhammed ta ce bai kamata mace Musulma ta rika yawo da rig