Kananan Labarai

Kananan Labarai

Manjo Al-Mustapha ya raba wa mutanen Kudancin Kaduna tallafi

Dogarar marigayin Shugaba Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha ya ziyarci Kudancin Jihar Kaduna inda ya raba wa mutanen kauyen Attakar da ’yan bidiga

Hadarin tanka ya ci mutum shida a Marabar Jos

Mutum shida ne suka halaka a wani hadarin tankar mai da aka yi a ranar Asabar da ta gaba a Marabar Jos da ke karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna. A c

Sojoji ba su da kayan aikin da za su iya tunkarar ’yan Boko Haram – Gwamna Gaidam

Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya roki Gwamnatin Tarayya ta kara yawan sojoji da kayan aiki na zamani domin karfafa kokarinsu na dakile hare

Shugaban ’yan Ombatse ya ki bayyana a gaban kwamiti kan dalilan tsaro

Baba Alakyo mutumin da aka hakikance shi ne shugaban addini na al’ummar Eggon da ake zargi da kashe jami’an tsaro a ranar 7 ga Mayun da ya gabata a ga

Harin Boko Haram ya ci ma’aikacinmu

Hare-haren da ake zargin ’yan kungiyar Boko Haram ne suka kai garin Damaturu a ranar Alhamis din makon jiya ya rutsa da daya daga cikin ma’aikatan kam