Yajin aiki ya jawo karancin burodi a Kwara
Masu gidajen burodi sun koka kan yadda kullum farashin fulawa ke hauhawa.
Kananan Labarai
Masu gidajen burodi sun koka kan yadda kullum farashin fulawa ke hauhawa.
A kwana 100 da aka toshe Twitter Najeriya ta yi asarar makudan kudade.
Gwamnatin ta ce har yanzu haramcin shigo da injinan na nan daram.
Ma’aikatar Ilimi na so daliban kasar su yi gogayya da takwarorinsu a fadin duniya.
Sun yi zargin cewa an lakada masa dukan-kawo-wuka ne, har sai da ya mutu.