Kananan Labarai

Kananan Labarai

Zakka tsari ne na gina al’umma – Hassan Dikko

Shugaban Majalisar Malamai ta dungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Idamatis Sunnah reshen Jihar Filato, Dokta Hassan Abubakar Dikko ya ce tsarin fita

Zan kammala ayyukana kafin 2015 – Kwankwaso

Gwamnan Jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya ba da tabbacin zai kammala dukkan ayyukan da ya faro kafin karewar wa’adin mulkinsa a shekarar 20

Al-Makura ya kaddamar da sababbin motocin kashe gobara

Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya nanata kudirin gwamnatinsa na kare rayukan al’ummar jihar ta hanyar gudanar da ayyuka da za su ciyar d

Hausawa sun yi zanga-zanga kan kama mutane 73 da ke kwana a masallaci

Wadansu Hausawa da ke gudanar da sana’o’i daban-daban a jikin  wani masallaci da ke garin Dutsen Apo a yankin birnin tarayya Abuja,sun gudanar da

Taron kasa: Dalilin canja tunanina – Jonathan

Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya ce a baya yana shakkun kiran taron kasa saboda irin yadda ake fassara shi cewa zai tatule kafafun dimokuradiy